Sinopsis
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Episodios
-
Me ye ma'anar kalmomin Kano da Katsina?
15/03/2025 Duración: 18minShirin TAMBAYA DA AMSA da wanan mako tareda Nasiru Sani ya kuma amsa tambaya da wasu suka aiko mana kan muhimmanci Garin Goma na Jamhuriya Dimokradiyar Congo ga 'yantawayen M23. Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani
-
Faduwar gaba?Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?
22/02/2025 Duración: 21minTambaya da Amsa,bisa al’adar shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, Shin kome me ke kawo faduwar gaba? Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?
-
Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles
15/02/2025 Duración: 19minShirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a cikin ƙanƙanin lokaci
-
Tarihin kafuwar ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Human Rights Watch
08/02/2025 Duración: 19minShirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin kafuwar ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Human Rights Watch, da kuma tarihin Gadar Jebba da ke tsakiyar Najeriya..