Tambaya Da Amsa

Tarihin tsohon shugaban Iran Ebrahim Raisi da bayani akan ma'askin dare

Informações:

Sinopsis

Shirin tamabaya da amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi, wanda Allah Ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Mayun shekarar 2024, tare da bayani akan ma'askin dare kamar yadda aka aiko mana da tambayoyi akansu, sai a kasance tare da mu a cikin shirin.