Bakonmu A Yau

Dokta Tijjani a kan rashin kataɓus na tawagar Najeriya a gasar Olympics

Informações:

Sinopsis

Wasu 'yan Najeriya sun bukaci gwamnatin kasar da ta kaddamar da bincike domin gano dalilin da ya sa kasar ta kasa lashe koda tagulla guda a gasar Olympics da ya gudana a Paris, liura da makudan kudaden da aka kashe da kuma yawan 'yan wasan da kasar ta kai Paris. Domin duba wannan matsala, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Tijjani Yusuf, tsohon Darakta a hukumar wasannin Najeriya, kuma malami a Jami'ar Bayero dake Kano. Ga yadda zantawarsu ta gudana.