Bakonmu A Yau

Farfesa Bello Bada kan taƙaddamar gwamna Lawal Dare da Bello Matawalle a Zamfara

Informações:

Sinopsis

Mazauna Jihar Zamfara da ke Najeriya na ci gaba da bayyana damuwarsu a kan yadda rashin fahimtar juna tsakanin Gwamna Dauda Lawal da karamin ministan tsaro kuma tsohon gwamnan jihar Bello Matawalle ke ci gaba da zagon kasa ga shirin samar musu da tsaro a jihar. Dangane da wannan Faruk Muhammad Yabo ya tattauna da Farfesa Bello Bada na Jami’ar Usman Danfodio da ke Sokoto, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.