Bakonmu A Yau

Tattaunawa da Kashim Shettima kan halin da Najeriya ke ciki

Informações:

Sinopsis

Al'umma Najeriya sun daɗe suna kukan cewa alamu na tabbatar da lallai gwamnati musamman shugaban ƙasa da mataimakinsa basu da masaniyar ainihin munin hali da talaka ke ciki tun bayan janye tallafin man fetur, wanda hakan yasa har aka kai ga zanga-zanga.  A tattaunawarsa da wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya bukaci ƴan Najeriya da su yi hakuri tare da karawa gwamnati lokaci don share musu hawayensu.