Bakonmu A Yau

Tattaunawa Sanata Garba Musa Mai Doki kan matsalolin ƴan bindiga a Kebbi

Informações:

Sinopsis

Mazauna yankin arewa maso yammacin Najeriya na ci gaba da bayyana irin ƙuncin rayuwar da suka samu kansu a sakamakon yadda ƴan nbindiga suka kassara yankunan na su ta hanyar hare-hare da garkuwa da mutane wanda ya tilastawa al'ummomin wasu garuruwan barin matsugunansu baki daya.  A ƙarshen makon da ya gabata ne Sanata Garba Musa Mai Doki da ke wakiltar jihar Kebbi ya ziyarci ofishinmu inda suka tattauna da Bashir Ibrahim Idris dangane da halin da suke ciki, ga kuma yadda tattaunawarsu ta gudana.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.