Bakonmu A Yau
Dokta Kamilu Rangaza a kan ranar Hausa ta 2024
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:31
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Ranar 26 ga watan Augusta rana ce ta bikin harshen Hausa ta duniya, an fara gudanar da bikin ne a shekarar 2015, kuma kasashen Nigeria, Niger, Chad, Ghana, Mali, Senegal, da sauran su na sahun gaba wajan gudanar da bikinAisha Shehu Kabara ta tattauna da Dakta Kamilu Bashir Rangaza, Malami a sashen koyar da harshen hausa na kwalejin Aminu Kano dake tarayyar Najeriya