Bakonmu A Yau

Abdul'aziz Abdul'aziz kan karancin man fetur a Najeriya

Informações:

Sinopsis

Gwamnatin Najeriya ta sha alwashin ci gaba da wadata 'yan kasar da man fetur, biyo bayan karancin sa da aka saba gani bayan ikirarin kamfanin mai na NNPC na cewa bashi ya yi masa katutu. Babban mai taimakawa shugaban kasar kan harkokin yada labarai, Abdul'aziz Abdul'aziz ne ya bayyana hakan ya wata ziyara da ya kawo Ofishin RFIDanna alamar saurare domin jin cikakkiyar tattaunawar tare da Micheal Kuduson.