Bakonmu A Yau
Sama'ila Mohammed kan ɗauki-ɗora a zaɓen ƙananan hukumomi a Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:03:33
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Ga alama yunkurin tabbatar da dimokiradiya a yankunan kananan hukumomin Najeriya da kuma sake musu mara domin cin gashin kansu na ci gaba da fuskantar kalubale, ganin yadda zabukan kananan hukumomi suka zama dauki dora, inda jam'iyyar gwamnan da ke mulkin jiha ke lashe daukacin kujerun kananan hukumomin jihar. Domin sanin inda matsalar ta ke da illar da za ta yi wa dimokiradiya, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hon Samaila Muhammed, tsohon shugaban karamar hukumar Jos dake Jihar Filato, kuma tsohon dan majalisar tarraya. Ga yadda zantawarsu ta gudana.