Bakonmu A Yau

Kaften Isa Usman: Halin da shugaba Paul Biya na Kamaru ke ciki

Informações:

Sinopsis

Yayin da tababa da rashin tabbas suka mamaye halin da shuhgaban Kamaru Paul Biya ke ciki, gwamnatin ƙasar ta haramta wa kafofin yaɗa labarai sharhi dangane da shugaban. A kan wannan batu ne, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da kaften Isa Usman, tsohon dogarin Ahmadou Ahidjou da kuma shi kansa Paul Biya.Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.