Bakonmu A Yau

Dalung kan matakin dakatar da gwamnan Rivers da shugaba Tinubu ya ɗauka

Informações:

Sinopsis

Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya ta bayyana rashin amincewar ta da matakin da shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ya ɗauka, na dakatar da gwamnan Jihar Rivers Siminalayi Fubara da majalisar dokokin jihar, tare da naɗa kantoman soji. Kungiyar tare da jam’iyyun adawa da kuma wasu masu sharhi na cewa matakin ya saba dokar ƙasa. Dangane da wannan matsayi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin shari’a Barr Solomon Dalung. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu..........