Bakonmu A Yau
Dakta Idris Harbau akan dakatar da sayar wa Ɗangote ɗanyen mai
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:04:00
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
A ranar Larabar da ta gabata, matatar mai ta Ɗangote a Najeriya ta sanar da dakatar da sayar da mai da Naira ga 'yan kasuwa.Tuni dai lamarin ya haifar da fargaba a kan yiwuwar fukantar ƙarin farashin litar mai, bayan sauƙin da ‘yan Najeriya suka samu. Sai dai kamfanin ya ce matakin na wucin gadi ne, har sai an samu daidaito tsakaninsa da kamfanin NNPCL a kan adadin ɗanyen man da yake saye daga wurinsa da Naira.Kan wannan batu Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Aminu Idris Harbau, masanin tattalin arziƙi a Najeriya.Latsa alamar sauti don sauraren hirar: