Kasuwanci
Tasirin kama shugaba Maduro na Venezuela ga tattalin arzikin duniya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 0:10:30
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki kan harkokin man fetir dangane da tasirin kama shugaban ƙasar Venezuela Nicolas Maduro da Amurka ta yi zai yi ga tattalin arzikin duniya.