Tambaya Da Amsa

Illar dake akwai inhar Isra’Ila da Iran suka ƙaddamar da hare-hare akan cibiyoyin nukiliyar juna

Informações:

Sinopsis

Shirin tambaya da amsa shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana daga sashen hausa na Rfi. bayani akan illar dake akwai inhar Isra’Ila da Iran suka ƙaddamar da hare-hare akan cibiyoyin makaman nukiliyar juna. Akan wannan tambaya ce muka zanta da Farfesa Yusuf Abdu Misau Malami a sashin koyar da aikin likita a jami’ar Tafawa Balewa a jihar Bauchin Najeriya........