Taa Ka Lashe | Deutsche Welle
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 16:37:31
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.
Episodios
-
Taba Ka Lashe: 15.09.2021
21/09/2021 Duración: 10minAmfani da ahnnun hagu, halitta ce da daga Allah. Sai dai wasu na fuskantar kalubale sakamkon wasu al'adu da ma addinai. Ku saurari shirinmu na Taba Ka Lashe.
-
Taba Ka Lashe: 01.09.2021
07/09/2021 Duración: 09minKo kun san yadda kabilar Igbo da ke yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, ke bikin binne gawa? Shirin Taba Ka Lashe.
-
Taba ka lashe 04.05.21
31/08/2021 Duración: 09minAl'adar wasan kara a yankin Damagaram na Jamhuriyar Nijar wanda matasa ke yi a lokacin kaka bayan girbin amfani gona
-
Taba Ka Lashe: 11.08.21
24/08/2021 Duración: 10minKo kun san cewa akwai fadar Hauasawa har ma da sarkinsu a Turai? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan batun wannan sarauta.
-
Taba Ka Lashe: 04.08.2021
10/08/2021 Duración: 09minKo kuna da masaniya kan yadda al'adar wasan kara ke gudana a jihar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar? Shirin Taba Ka Lashe
-
Taba Ka Lashe: 21.07.2021
27/07/2021 Duración: 09minShadi, dadaddiyar al'ada ce ta Fulani da aka fi amfani da ita wajen neman aure. Sai dai a yanzu al'amura sun sauya. Ko ya al'adar ta shadi take gudana a yanzu? Shirin Taba Ka Lashe.
-
Taba ka Lashe 21.07.2021
20/07/2021 Duración: 09minAl'adar Sharo na fulani wata dadaddiyyar al'ada ce mai muhimmanci ga fulani wacce tun shekaru masu yawa suke yin ta musamman domin hada aure tsakanin samari da yan mata.
-
Taba Ka Lashe: 07.07.2021
13/07/2021 Duración: 09minKo kun san irin baiwar da aka yi ittifakin cewa 'yan tagwaye ko kuma 'yan biyu na da su a kasashen Hausa masu tarin al'adu? Shirin Taba Ka Lashe.
-
Taba Ka Lashe: 30.o6.2021
06/07/2021 Duración: 09minJamhuriyar Nijar na fuskantar tarin matsaloli a fannin shirya fina-finai, sai dai tuni aka dauki mataki domin shawo kan wadannan matsaloli.
-
Taba Ka Lashe: 23.06.2021
29/06/2021 Duración: 09minShirin na wannan lokaci, ya yi nazari ne kan taron 'yan jaridu na duniya da tashar DW ta saba shiryawa duk shekara, wato Global Media Forum.
-
Taba Ka Lashe: 16.06.2021
22/06/2021 Duración: 09minBikin nadin fadawan masarautar Tsibiri, cikin gundumar Dogon Doutchi da ke Jamhuriyar Nijar. Shin ya bikin ke gudana? Shirin Taba Ka Lashe.
-
Taba Ka Lashe: 19.05.2021
25/05/2021 Duración: 09minAl'adar hawan kaho a Jamhuriyar Nijar, dadaddiyar al'ada ce ta ake gudanar wa a karshen watan azumin Ramadana na kowacce shekara. Ku biyo mu domin jin yadda al'adar take.
-
Taba Ka Lashe 14.04.2021
20/04/2021 Duración: 09minDinke baraka bayan cika shekaru 30 da aukuwar wani rikici mai nasaba da kabilanci a jihar Bauchi da ke Najeriya wanda ya salwantar da rayukan jama'a masu tarin yawa.
-
Taba Ka Lashe: Zamantakewar Yarbawa da Hausawa
13/04/2021 Duración: 09minShirin yayi nazari kan zamantakewar Fulani da Hausawa tun bayan fuskantar barazana ta asarar rayuka da dukiya a wasu jihohin kudu maso yammacin Najeriya.
-
Shirin Taba Ka Lashe 24.03.2021
30/03/2021 Duración: 09minKalubalen da iyaye 'yan asalin kasashen nahiyar Afirka dama yaran da suka haifa a kasar Amirka suke fuskanta a yayin da aka ce yaran sun kai minzanin yin aure.
-
Taba Ka Lashe: 17.03.2021
23/03/2021 Duración: 09minKo kun san cewa a Najeriya akwai wani kogi da ke da ruwan sanyi da kuma tafasasshen ruwa a cikinsa? Ku biyo mu garin Tingno da ke jihar Adamawa.
-
Taba Ka Lashe 17.02.2021
23/02/2021 Duración: 09minWasan kwaikwayo tamkar madubi ne na rayuwa da zamantakewar al'umma a raya al'adun gargajiya da zamantakewar bahaushe a kasar Hausa musamman a tarayyar Najeriya.
-
Taba Ka Lashe: 10.02.2021
16/02/2021 Duración: 09minSarakunan gargajiya da kungiyoyin manoma da makiyaya a Jamhuriyar Nijar, na fadakar da mutane kan muhimmancin zaman lafiya domin kaucewa rigingimu duba da irin abubuwan da suke faruwa a Tarayyar Najeriya da sauran kasashe da ke makwabtaka da Nijar din.
-
Taba Ka Lashe: 03.02.2021
09/02/2021 Duración: 09minKabilar Yandang wata kabila ce da ke karamar hukumar Mayo-Blewa a jihar Adamawan Tarayyar Najeriya. Shirin Taba Ka Lashe ya leka domin kawo muku yadda annobar corona ta shafi yadda suke gudanar da bukukuwansu na al’ada a wannan shekarar.
-
Taba Ka Lashe: 13.01.2021
19/01/2021 Duración: 09minKo kun san hanyoyin da za a bi wajen hada kan mabiya mabanbamtan addinai a Najeriya? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan batu.