Taa Ka Lashe | Deutsche Welle
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editor: Podcast
- Duración: 16:38:04
- Mas informaciones
Informações:
Sinopsis
Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.
Episodios
-
Taba Ka Lashe 29.10.2024
29/10/2024 Duración: 09minShirin ya duba fadi tashin da kungiyar Fudeco ke yi don ceto al'adun Fulani tare tabbatar da zaman lafiya a tsakaninsu da sauran al'umma
-
Taba Ka Lashe 09.10.2024
09/10/2024 Duración: 09minShirin ya duba takaddamar da ta barke a bikin cika shekaru 75 da fara bikin bajekolin litattafai na birnin Frankfurt na Jamus.
-
Taba Ka Lashe: 25.09.2024
01/10/2024 Duración: 09minAl'adar shan barasa na shekara-shekara a birnin Munich na Jamus
-
Taba Ka Lashe 24.09.2024
24/09/2024 Duración: 09minShirin ya duba yadda wakokin baka ke kasance kamar wani tubali na gina al’umma, wanda ta hanyarsa ne ake samun ilimi, tarbiyya da kuma bunkasar tattalin arziki.
-
Taba Ka Lashe: 11.09.2024
17/09/2024 Duración: 10minShigowar zamani na neman kawar da maroka da sankira
-
Taba Ka Lashe. 03.09.2024
10/09/2024 Duración: 09minGuda: Wata al'ada ce da ake yi ga sarakuna da kuma amare da angwaye yayin bukukuwa a Kasar Hausa. Ko kun san tasirin guda ga angwaye da ma amare? Shirin Taba Ka Lashe.
-
Taba Ka Lashe: 14.08.2024
20/08/2024 Duración: 09minSha'irai mawakan Manzon Allah da Ahlil baitin gidansa da kuma waliyyai na karuwa a tsakanin matasa a Jamhuriyar Nijar.
-
Taba Ka Lashe: 13.08.2024
13/08/2024 Duración: 09minShirin ya duba yadda 'yan Afirka ke gudanaar da addinansu da ibadansu a kasar Jamus inda suke da zama. Wai shin suna zuwa masallantai da majami'u?
-
Taba Ka Lashe: 31.07.2024
06/08/2024 Duración: 09minKo kun san cewa akwai wasu tarin kabilu a jihar Kaduna da ke Tarayyar Najeriya, wadanda suka alkinta wasanni da al'adunsu? Shirin Taba Ka Lashe ya tattauna da su.
-
Taba Ka Lashe 18.07.2024
18/07/2024 Duración: 09minShirin ya duba busa algaita da ake yi a lokacin taron sarakuna ko biki ko wata haduwa a tsakanin Barebari ko Kanuri .
-
Taba Ka Lashe: 10.07.2024
16/07/2024 Duración: 09minWani wuri a Zuru da ke jahar Kebbi ana kiransa da suna (Girmace), a wannan wuri ne da mutane ke rayuwa tare da Kadoji.
-
Taba Ka Lashe: 03.07.2024
09/07/2024 Duración: 10minMasarautun gargajiya na zama tushen shugabanci da jagorancin al'ummar arewacin Najeriya, wanda ko a zamanin Turawan mulkin mallaka an ga yadda suka tafi tare da su. Sarakuna kan zamo alkiblar al'umma ta fuskar gudanar da rayuwa da dukkan al'amura na yau da kullum, kama daga harkokin neman ilimi da kasuwanci da zamantakewa da sana'o'i da dukkan lamuran da suka shafi al'adu da ma addinai.
-
Taba Ka Lashe: 26.06.2024
02/07/2024 Duración: 10minAkwai lokacin da 'yan bori da matsafa ke haduwa a sassan yammacin Jamhuriyar Nijar.
-
Taba Ka Lashe: 12.06.2024
18/06/2024 Duración: 09minSana’ar Wanzanci da a baya ta shahara musamman yankin Arewacin Najeriya yanzu ta fara gushewa saboda yadda masu aski na zamani su fito su ka mamaye sana’ar tsakanin Hausawa.
-
-
Taba Ka Lashe: 15.05.2024
21/05/2024 Duración: 09minShiri ne kan yadda kabilar Gwari ko Gbagi ke daukar kaya a kafada maimakon kai.
-
Taba ka Lashe 01.05.2024
01/05/2024 Duración: 09minShirin ya duba al'adar wasa tsakanin abokan wasa na jini wato dan mace da dan namiji da sauran wasanni da ke tsakanin hausawa da sauran kabilu.
-
-
Taba Ka Lashe: 10.4.2024
16/04/2024 Duración: 09minShirin Taba Ka Lshe game da kabilun da suka shiga kurmi daga sassan Najeriya da yarda suke samun cin karo da na kabilar Yarabawa.
-
Taba ka Lashe 21.03.2024
21/03/2024 Duración: 09minShirin ya duba yadda Bahaushe da masu mulkin mallaka suka sauya wa yankuna ya yi tasiri a bunkasar al'adun matunen yankunan da abin ya shafa a Kamaru.